Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘Yan Sanda Sun Gurfanar Da Dan Majalisa  Kan Cin Zarafin Direban Motar Haya


Dan Majalisa Alex Mascot Ikwechegh
Dan Majalisa Alex Mascot Ikwechegh

‘Yan sanda sun tabbatar da cewar ana samun ci gaba a karar da suka shigar ta dan Majalisar Wakilai Alex Ikwechegh, da ake zargi da cin zarafin direban motar haya Stephen Abuwatseya.

Sakon da kakakin rundunar ‘yan sandan Najeriya Muyiwa Adejobi ya wallafa a shafinsa na X yace, “aikin doka: ‘yan sanda sun gurfanar da honorabul alexander ikwechegh a gaban kotu saboda cin zarafi…cikakken bayani na nan tafe nan bada jimawa ba.”

Wani bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta ya nuna Ikwechegh ya na marin direban motar haya Stephen Abuwatseya har sau 3 gabanin ya furta barazanar “batar da shi”.

Laifin direban motar hayar, daga bidiyon yadda al’amarin ya faru a shafin sadarwar X, shine na bukatar dan majalisar ya fito daga gidansa domin karbar sakon daya kawo masa.

Daga nan dan majalisar dake jin cewar an raina shi ya fara cin zarafin Abuwatseya

Dandalin Mu Tattauna

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 3:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 2:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG