Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YAN KASA DA HUKUMA: Rawar Da 'Yan Kasa Zasu Taka Wajen Nada Shugabannin Hukumomi Da Ma’aikatun Gwamnati Bayan Cin Zabe - Janairu 17, 2023


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

Hakkin 'yan kasa ko rawar da zasu iya takawa wajen nada shugabannin hukumomi da ma’aikatun gwamnati bayan cin zabe da kuma matsayin abokantaka kafin nada mutum a mukamin siyasa, shine batun da shirin ‘Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon zai tabo.

Saurari shirin:

YAN KASA DA HUKUMA JANAIRU 17 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:08 0:00

XS
SM
MD
LG