Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wasu Jihohi a Nijeriya Sun Gudanar da Zaben Tsayar da Yan Takarar Gwamna


Yan Jam'iyyar APC a yayin da suke kada kuri'ar tsayar da yan takarar gwamna a Borno
Yan Jam'iyyar APC a yayin da suke kada kuri'ar tsayar da yan takarar gwamna a Borno

A yau lahadi jamiyyun siyasa a wasu jihohin tarayyar Najeriya suka gudanar da zaben tsayar da dan takarar Gwamna.

Misali a jihar Jigawa mutane 5 ke takara a jamiyyar PDP amma a jamiyyar APC mutane 2, amma a jihar Kano jamiyyar ta PDP ta dage zaben sai dai jam'iyyar APC data tsayar da gwamna maici wato Dr Umar Abdullahi Ganduje a matsayin dan takara 1 tilo.

A jihar Gombe, Mutane 9 ne jamiyyar APC ta tsayar, PDP kuma ta tsayar da 13, Amma jamiyyar APC a jihar Bauchi ta tsayar da mutane 4 kana PDP ta tsayar da 3.

Ga Rahotonnin na Mahmud Kwari da Abdulwahab Mohammed

Wasu Jihohi a Najeriya Sun Gudanar da Zaben Tsayar da Yan Takarar Gwamna
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:34 0:00

Facebook Forum

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG