Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tinubu Ya Nada Sabon Gwamnan CBN Da Kwamitin Gudanarwa Saboda Majalisar Dattawa Ta Tantance Ta Kuma Tabbatar


Shugaba Tinubu
Shugaba Tinubu

Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Dr. Olayemi Michael Cardoso a matsayin sabon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), na tsawon shekaru biyar (5), har sai majalisar dattawan Najeriya ta tabbatar da shi a cewar wata sanarwa da kakakin Tinubu Ajuri Ngelale ya fitar.

Wannan umarni ya yi daidai da sashe na 8 (1) na dokar babban bankin Najeriya na shekarar 2007, wanda ya bai wa shugaban tarayyar Najeriya ikon nada gwamna da mataimakan gwamnoni hudu (4) a babban bankin kasar Najeriya (CBN), ko da ya ke sai majalisar dattawan tarayyar Najeriya ta tabbatar da hakan.

Bugu da kari, shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin sabbin mataimakan gwamnonin babban bankin Najeriya (CBN), na tsawon shekaru biyar (5), har sai majalisar dattawan Najeriya ta tabbatar da su, kamar yadda ta jera sunayensu a kasa:

(1) Mrs. Emem Nnana Usoro

(2) Malam Muhammad Sani Abdullahi Dattijo

(3) Malam Philip Ikeazor

(4) Dr. Bala M. Bello

Dandalin Mu Tattauna

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:03:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:02:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Malam Bello Abba Yakasai masani kan harkokin noma ya yi karin haske akan matsalar tsaro ga manoma da hanyoyin magance wannan matsala
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 0:04:20 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG