Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Takaddamar Masarautar Kano Na Bukatar Dabarun Diflomasiyya


Sarkin Kano, Mai Martaba Muhammadu Sanusi ii
Sarkin Kano, Mai Martaba Muhammadu Sanusi ii

Tun Kirkiro sabbin masarautun Bichi, Karaye, Rano da kuma Gaya kimanin shekara guda baya, masu nadin sarki a majalisar masarautar Kano wato Sarkin Bai, da Makama da Sarkin Dawaki Mai Tufa kana Madakin Kano suka gurfanar da gwamnatin Kano a gaban babbar kotun Kano.

Kasa da sa’o’i 24 da yanke hukuncin shari’ar karar da masu nada Sarki a Kano suka shigar, dake kalubalantar matakin gwamnatin Kano na kirkrio masarautu hudu a jihar, masana a fagen shari’a da lamuran siyasa sun fara tofa albarkacin bakinsu game da batun.

Domin Karin bayani, a saurari cikakken rahoton Mahmud Ibrahim Kwari:

Rigimar Masarautar Kano
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:23 0:00


Facebook Forum

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG