Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Soyayya Ta Kai Wani Matashi Ga Kona Kan Shi Kurmus Har Lahira A Jalingo


hoton wani matashin da ya bankawa kan shi wuta har lahira
hoton wani matashin da ya bankawa kan shi wuta har lahira

Matashin mai suna Mansur Tanko ya kashe kan shi ne don mahaifin shi ya hana shi ganin wata budurwa

Wani matashi mai suna Mansur Tanko dan shekara ishirin da daya ya kashe kan shi a Jalingo babban birnin jahar Taraba kuma mahaifin shi ma ya kone amma shi ya tsira da ran shi kuma yanzu haka ya na kwance a babban asibitin Jalingo. A cewar shaidu man fetur Mansur Tanko ya zubawa kan shi sannan ya kunna wuta don takaici bayan wata gardama da ta hada shi da mahaifin shi akan wata budurwar da yake so:

please wait

No media source currently available

0:00 0:01:43 0:00
Shiga Kai Tsaye


Wakilin Sashen Hausa Ibrahim Abdulaziz wandaya aiko rahoton daga Jalingo ya ce yanzu haka dai hankulan iyaye na kara tashi saboda wannan al'amari da ya faru.
Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG