Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sojojin Najeriya Sun Damke Wasu Shugabannin Boko Haram


Shugaban Boko Haram Abubakar Shekau
Shugaban Boko Haram Abubakar Shekau

Yayin da ake ci gaba da samun rahotannin da ke nuna cewa ana samun galaba kan 'yan Boko Haram, sojojin Najeriya sun ba da rahoto kama wasu jagororin 'yan bindigar.

Sojojin Najeriya Sun Damke Wasu Shugabannin Boko Haram

Kakakin Rundunar Sojin Najeriya Kanar Sani Usuman Kukasheka ya bayyana ma wakilinmu a Abuja Hasssan Maina Kaina cewa wadanda aka kama din masu matsayin Amir ne (wato Shugabannin ko sarakuna) a kungiyar ta Boko haram kuma an kama su ne a Karamar Hukumar Kalabalge ranar Jumma’a.

Y ace mutanen garin ne su k aba da bayanan sirrin da su ka taimaka. Ya kuma ce mutanen hudu na aikata wasu sace-sace don samar da kudaden aikatata ta’addanci.

Ga Hassan Maina Kaina da cikakken rahoton:

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:48 0:00
Shiga Kai Tsaye

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG