Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Siyasa da Dokar Hana Shigo da Abinci Kan Iyakokin Najeriya


Kayan abinci da yanzu sun yi wuyar samu tare da tsada idan ma an samu a kasuwannin Najeriya
Kayan abinci da yanzu sun yi wuyar samu tare da tsada idan ma an samu a kasuwannin Najeriya

Dokar hana shiga da abinci Najeriya daga kan iyakokin kasar na cigaba da jawo martani daga kowane bangare inda suka ce matakin na karawa 'ayan kasuwa masu karfi karfi, kana yana karya kananan 'yan kasuwa

To saida a bangaren gwamnati akwai zargin rashin samun kudaden shiga daga kayan abinci dake shiga kasar daga kan iyakoki.

Gwamnati na ganin shigo da shinkafa ta teku zai ba gwamnatin kudin kwastan da kuma ba masu kiwon lafiya tantance ingancin abincin dake shiga kasar.

Kamar yadda 'yan kasuwa suka fada a Kano kaya sun yi tsada domin babu kayan kuma gwamnati ta hana a shigo dasu. To yaya kenan?

Hana shigo da shinkafa ta kan iyaka ya sa kudin shinkafa da sauran kayan abinci su yi tashin goran zabi.

Ga cikakken bayani.

please wait

No media source currently available

0:00 0:10:24 0:00

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG