Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaban Jam'iyyar PDP Ya Jingine Mukaminsa


PDP
PDP

An wayi gari da cewa shugaban jam’iyya mai mulki a Najeriya ta PDP ya ajiye mukaminsa na shugabancinta. Hakan ya sa mutane bude idon neman sanin abinda ya faru.

Wakilin Muryar Amurka Nasiru Adamu El-Hikaya dake Abuja ya fada mana cewa wannan lamari gaskiya ne don har ya tattauna da Adamu Maina Waziri wanda jigo ne shima a cikin jam’iyyar.

Ga yadda ya nuna shine sun shawarce shi Ahmed Adamu Mu’azu da ya ajiye aikin don kashin kansa saboda ciyar da jam’iyyar gaba. Wanda kuma ya yi haka din inda ya bayyana saukar tasa daga mukamin nasa.

please wait

No media source currently available

0:00 0:01:24 0:00

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG