Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shin Matakan Buhari Kan Tattalin Arziki Zasu Kai Labari?


Shugaba Muhammad Buhari
Shugaba Muhammad Buhari

Dr. Lawal Habibu Yahaya yace matakan da gwamnatin Buhari ta dauka kan tattalin arziki zasu yi tasiri amma sai an hada da hakuri ganin irin tsadar rayuwa da 'yan kasar ke ciki yanzu

Matsalolin da 'yan Najeriya ke sha saboda tabarbarewar tattalin arziki kusan ya zo karshe inji wadanda Shugaba Buhari ya dankawa amanar kula da tattalin arzikin kasa da suka hada da ministar kudi Kemi Adeosun da ministan kasafin kudi da tsare-tsare Udo Udoma da kuma gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emeifule.

Kemi Adeosun tace gwamnatin Buhari na daukan wasu matakai na saukakawa jama'a radadin tsadar rayuwa wajen bada tallafi.

Ga Dr. Lawal Habib Yahaya da fashin baki.

please wait

No media source currently available

0:00 0:10:14 0:00

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG