Makon jiya ne hukumar DSS suka yi sammacin wasu alkalan Najeriya suka cafkesu banda na jihar Rivers inda Gwamnan Rivers yayi masu katsalandan.
Ga cikakken bayani.
Biyo bayan kamun da hukumar DSS ta 'yansandan farar hular Najeriya ra'ayoyin lauyoyi da masana sai karo da juna su keyi