Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shawara akan yadda za'a tinkari matsalolin ambaliyar ruwa a kasashe masu tasowa


Barnar ambaliyar Ruwa
Barnar ambaliyar Ruwa

Wani masanin daukan matakan gaggawa yayi kira ga kasashe masu tasowa da suyi koyi da irin matakan da Amirka ta dauka na tinkarar matsalolin ambaliyar ruwa da aka samu a jihohin Texas da Luisiana.

A saboda matsaloln ambaliyar ruwa da aka samu a jihohin Texas da Luisiana a Amirka wani masanin daukan matakan gaggawa Alhaji Ibrahim Bulama yayi kira ga kasashe masu tasowa da su yi koyi da irin matakan da Amirka ta dauka na tinkarar wannan bala'i.

Alhaji Ibrahim Bulami ya bada wannan shawara ce a hira da wakilin sashen Hausa Hassan Maina Kaina ya yi da shi.

Alhaji Ibrahim Bulama yayi wannan kira ne bisa la'akari da irin gaggawar da Amirka tayi na daukan matakai kafin da kuma bayan da aka samu wannan matsala ta ambaliyar ruwa a jihohin Texas da Luisiana.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:09 0:00

Facebook Forum

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 3:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 2:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG