Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Saudiyya Ta Rufe Makarantu Don Rigakafin Coronavirus


Yariman Saudiyya mai jiran gado Mohammed Bin Salman, yayin wata gana wa da yayi da wasu hukumomin Amurka.
Yariman Saudiyya mai jiran gado Mohammed Bin Salman, yayin wata gana wa da yayi da wasu hukumomin Amurka.

Kasar Saudiyya ta dauki matakin rufe makarantu a yau Litinin a matsayin rigakafin yaduwar cutar Coronavirus.

A cewar hukumomin kasar, za a rufe makarantun ne har illa mashaAllahu.

Makarantun sun hada da kanana har zuwa jami’o’i, da na gwamnati da kuma masu zaman kansu a duk fadin kasar.

Wannan lamarin ya shafi har da masu karatun Islamiya a cikin masalatai.

An dauki matakin ne don kare malamai da dalibai.

Kasar ta kuma dakatar da ‘yan kasarta, da wadanda ke zaune a kasar daga tafiya wasu kasashe 9 saboda fargabar yiwuwar kwaso cutar.

Ta kuma hana wadanda suka ziyarci kasashen cikin kwannaki 14 da suka gabata shigowa cikin kasar.

Kasashen dai sun hada da Hadaddiyar Daular Larabawa, Kuwait, Bahrain, Lebanon, Syria, Korea ta Kudu, Masar, Italiya da kuma Iraqi.

Hakan na faruwa ne bayan da aka rufe masallatan Harami na Makkah da ke Saudiyyar domin tsaftace su, yayin da Coronavirus ke ci gaba da yaduwa.

Jim kadan bayan hakan dai an bude masalatan don gudanar da sallar Jumma’ar da ta gabata.

Kazalika an maido da yin dawafi a dakin Ka’aba ga masu ibada na cikin gida kawai.

Facebook Forum

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:02:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Malam Bello Abba Yakasai masani kan harkokin noma ya yi karin haske akan matsalar tsaro ga manoma da hanyoyin magance wannan matsala
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 0:04:20 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Halin da monoman shinkafa a Zabarmari na jihar Borno ke ciki bayan da mayakan Boko Haram suka kashe kinamin hamsin, da ya sa wasu kaura
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:02:41 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Shugaba Donald Trump ya ba gwamnatinsa damar tasa keyar bakin haure daga kasar, da kai wasu kurkuku na Guantanamo Bay dake Cuba
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 0:03:00 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG