Da Rashin Tayi akan bar araha. Wannan shiri ne na tattalin arziki domin masu sauraronmu inda zamu dinga waye masu kawunansu game da hanyoyin yin sana'a a gida da waje da kuma kawo masu sabbin dabarun fasaha da zasu anfanesu da kuma sanar dasu harkokin.
WASHINGTON, DC —