WASHINGTON, DC —
A wasannin da aka buga na La-liga a kasar Spain na shekara 2016/2017 mako na 21, ranar Asabar da ta gabata Kungiyar kwallon kafa ta Malaga tasha kashi a gidanta a hannun Espanyol daci 1-0, Barcelona ta lallasa Athletic Bilbao da kwallaye 3-0, Atletico Madrid kuwa ta samu nasara akan Leganes daci 2-0
Valencia bataji da dadiba a hannun Eibar da kwallaye 4-0.
A ranar lahadi 5/2/2017, Sevilla tayi kunnen doki 0-0 tsakaninta da Villarreal
Sporting Gijon ta sha kashi a hannun Alaves 4-2, Real Sociedad ta doke Osasuna daci 3-2.
Wasan da za'ayi tsakanin Celta Vigo da Real Madrid bai yuba saboda wasu dalilai.
A yau kuma Kungiyar Granada zata karbi bakuncin Las palmas da misalin karfe tara saura kwata agogon Najeriya Nijar da Kamaru.
Real Madrid ke jan ragamar teburin da maki 46, a wasanni goma sha tara da tayi, Barcelona tana mataki na biyu da maki 45, a wasanni ashirin da daya
Ita kuwa Sevilla tana mataki na Uku ne da maki 43, a wasani ashirin da daya da ta buga.
A kasan teburin kuwa Sporting Gijon na mataki na goma sha takwas da maki 13, Osasuna na mataki na goma sha tara da maki 10, Granada tana matsayi na ashirin a kasan tebur da maki 10, a wasani ashirin da tayi.