Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

BIDIYO: Wasu Mata Hudu Sun Tarwatse Kansu A Maiduguri


BIDIYO: Wasu Mata Hudu Sun Tarwatse Kansu A Maiduguri
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:14 0:00

A wani harin da wasu mata hudu suka kai a Unguwar Landan da ke Kaleri,a wajen Birnin Maiduguri ranar talata, mutane shida sun jikkata.

XS
SM
MD
LG