Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ranar Uwaye Ta Duniya


Gwagwarmayar mata
Gwagwarmayar mata

Yayin da mata ke cigaba da taka rawa a sassan duniya daban-daban, yau duniya ta yaba masu.

Mabiya addinin Kirista a Jahar Adamawa sun bi sahun sauran al’ummomin duniya da su ka yi bukin ranar tunawa da uwaye, inda aka gabatar da hidimomi na musamman.

Wakilinmu Sanusi Adamu ya hallarci wata sujjada a Majami’ar First Baptist Church na Jimeta, inda Rev. Ibrahim Audu Kukui ya gabatar da huduba mai taken 'Uwa mai daukar dawainiya'.

Ga wakilinmu na mu Sanusi Adamu da cikakken rahoton:

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:21 0:00

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG