Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Rabon mukaman ministocin gwamnatin Najeriya


Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari

Wani lauya Modibbo Bakari yace akwai sabanin fahimta a maganar nada ministocin gwamnatin Muhammadu Buhari, sannan ya yi bayanin yadda abin yake.

Ya zuwa yanzu dai bangaren Arewa maso Gabashin Najeriya da ke fama da matsalar boko haram suka fi samun Kason Ministocin.

Sanata Danjuma Goje ya bada misalign shugabannin irin su Barack Obama na Amurka da David Cameron na Birtaniya da yadda suka yi nasu rabon Ministocin bayan cin zabe.

Shima Sanata Abdullahi Adamu ya yi waiwaye ne game da yadda tsohon Shugaban Najeriya Janar Yakubu Gowon mai ritaya yayi rabon mukamai bayan gama yakin basasar kasar.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:49 0:00

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG