No media source currently available
Kwararru na majalisar dinkin duniya sun ce kungiyoyin ‘yan ta’adda a Afirka suna kara amfani da jirage marasa matuka wajen gudanar da ayyukansu, wanda a baya, gwamnatoci ne kadai ke iya amfani da jiragen.