Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Motocin Kiya Kiya Biyu Sun Yi Karo Har Mutane Akalla 40 Sun Halaka Cikin Jihar Yobe


Babu fasinja daya da ya tsira, cikin motocin biyu duka,da suka kama da wuta bayan hadarin. Motocin duk sun kone kurmus kamin 'yan kwana kwana su zo.

Jami’an Najeriya sun bada labarin an yi hadarin motocin fasinja biyu, akalla mutane 33 sun halaka. Wani dogarin hanya,Boyi Ali Maigari, ya gayawa manema labarai yau Talata cewa, motocin kiya kiyan duka biyu sun kama wuta bayan hadarin,kuma fasinjoji dake ciki sun kone kurmus. Hadarin mota ba sabon abu bane kan hanyoyi Najeriya da ba’a gayara su.

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG