No media source currently available
A kasar Ghana wani dan majalissar dokoki ya shiga yunkurin ganin mahukuntan kasar sun dauki matakan ware wa mutanen da ke da Nakasa wani kason musamman a sha’anin samar da aikin yi ga jama’a a matsayinsu na masu ‘yanci kamar kowane dan kasa.