Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Najeriya Ta Kaddamar Da Majalisar Samar Da Yanayi Mai Inganci Don Gudanar Da Harkokin Kasuwanci


Lokacin kaddamar da majalisar (Facebook/Kashim Shettima)
Lokacin kaddamar da majalisar (Facebook/Kashim Shettima)

Wannan mataki da Najeriyar ta dauka zai duba hanyoyin janyo hankulan masu saka hannayen jari  kasar.

Mataimakin Shugaban Najeriya Kashim Shettima, ya kaddamar da Majalisar Samar da yanayi mai ingancin don Gudanar da harkokin kasuwanci cikin sauki.

Wannan mataki da Najeriyar ta dauka zai duba hanyoyin janyo hankula masu saka hannayen jari kasar.

“A wannan yammacin, ina mai kaddamar da Majalisar ta uku, ina kuma kira ga mambobinta da su ba da gudunmawa dari bisa dari wajen samar da yanayi mai inganci don gudanar da harkokin kasuwanci.” In ji Shettima.

Kalli hotunan bikin kaddamar da wannan majalisa:

Kashim Shettima (Facebook/Kashim Shettima)
Kashim Shettima (Facebook/Kashim Shettima)
Mambobin Majalisar (Facebook/Kashim Shettima)
Mambobin Majalisar (Facebook/Kashim Shettima)
Wasu dag ikin mambobin (Facebook/Kashim Shettima)
Wasu dag ikin mambobin (Facebook/Kashim Shettima)

Dandalin Mu Tattauna

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG