Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Menene Fatan Ku Game Da Shekara Mai Zuwa?


2017
2017

Domin ku fadi amsoshin ku zaku iya kiran wannan lamba +1 202 205 9942 idan an kira lambar za a ji wata gaisuwa kamar haka VOA Washington, da zarar an ji gaisuwar sai a danna 12 a jikin waya sai aji wata gaisuwa da Hausa, da zarar an ji wannan gaisuwar da kuma wani ‘kara sai a fara magana duk abin da aka fada na’ura za ta nade. Muna sauraronku

A saurari shirin mu na gobe juma’a da la’asar domin jin ra’ayoyinku.

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG