ABUJA, NIGERIA —
Shirin Lafiya na wannan makon ya yi magana ne akan yadda ya kamata mutane su kula da kansu musamman yanzu da ake azumi a yanayi na zafi, da kuma yadda masu fama da cututtukan dake da bukatar shan magani kullum zasu kula da kansu domin gudanar da a azuminsu ba tare da fuskantar wani kalubale ba.
Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:
Dandalin Mu Tattauna