LAFIYA UWAR JIKI: Kalubalen Da Asibitin Gundumar Mayayi A Nijar Ke Fuskanta
Shirin lafiya uwar jiki na wannan makon ya leka jamhuriyar Nijar don jin irin kalubalen da asibitin gundumar Mayayi ke fuskanta na karancin jini a bankin jini na asibitin musamman a wannan yanayi na damina da mata masu juna biyu da kananan yara ke fuskatar rashin lafiya dake da bukatar karin jini.
Zangon shirye-shirye
-
Janairu 22, 2025
Nijar, Burkina Faso, Mali Sun Daura Damarar Yaki Da Ta'addanci. MP3
-
Janairu 20, 2025
Fatan ‘Yan Najeriya Kan Komawar Shugaba Trump Zuwa Fadar White House