Shin ta ya ya za a iya kawo karshen wannan matsala ta karanci da tsadar mai a Najeriya, kuma ko matatar mai ta Dangote za ta iya yin tasiri akan haka? Tambayar da muka yi wa Zarma Mustapha kenan, wani babban jami’I a kungiyar ‘yan kasuwan man fetur a kasar, IPMAN.