Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kiran a hade jihohi zuwa shiyoyi shida - Ra'ayoyi daga Arewa Maso Gabas


Sanusi Adamu wanda ya jiwo ra'ayoyin jama
Sanusi Adamu wanda ya jiwo ra'ayoyin jama

Makon da ya gabata tsohon sakataren kungiyar kasashen renon Ingila ya kira a hade jihohin Najeriya 36 zuwa shiyoyi shida, wai domin cigaba. Zanu bi shiyoyin mu kawo maku ra'ayoyinsu. Ga na Arewa Maso Gabas

An danganta kirar da tsohon sakataren kungiyar kasashe renon Ingila Emeka Anyaoku ya yi wa majalisun tarayya su bullo da dokar da zata hade jihohin Najeriya zuwa shiyoyi shida tamkar cigaban mai hakar rijiya wa nasarorin da kasar ta cimma tun da samun cin gashin kai.

Ra’ayoyin ‘yan Najeriya ya bambanta kan wannan batun inda wasu ke cewa tamkar cin fuska ne ga dimukaradiyya . A daya bangaren kuwa suna kallon hadewar jihohin zai daukaka matsayin kasar zuwa sawun kasashe da suka ci gaba.

Wakilinmu Sanusi Adamu wanda ya tattaro mana ra’ayoyin wasu ‘yan Najeriya a arewa maso gabashin kasar na dauke da sauran rahoton.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:58 0:00

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG