Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

KASUWA A KAI MAI DOLE: Hada-Hadar Kasuwanci A Kasuwar Monkam Da Ke Kamaru – Yuni 4, 2023


Kasuwa
Kasuwa

Shirin Kasuwa na wannan makon ya kai ziyara kasuwar Monkam da ke yankin Littoral a kasar Kamaru, inda wakiliyar Muryar Amurka Maimounatou Sadou ta tattauna da masu saye da sayarwa a kasuwar. Galibi masu sayayya sun koka kan farashin kayayyakin masarufi da suka ce ya yi tashin gwauron zabi.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

KASUWA A KAI MAI DOLE: Hada-Hadar Kasuwanci A Kasuwar Monkam Da Ke Kamaru
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:25 0:00

XS
SM
MD
LG