Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Matasa Kiristoci A Nijar Sun Gudanar Da Taron Shekara-Shekara


please wait

No media source currently available

0:00 0:03:23 0:00

Matasa kiristoci a Nijar ‘yan darikar Evangilika sun gudanar da babban taronsu na kasa na shekara-shekara a birnin Yamai. Matasan sun tattauna kan mahimman batutuwan da suka shafi kasa da ma rayuwar matasa.

XS
SM
MD
LG