Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Imam Mohammed Nurain Ashafa Da Pastor James Wovel Wuya Sun Amsa Tambayoyi Akan Samun Zaman Lafiya Tsakanin Musulmi Kirista A Nigeria

Rahotanin sun baiyana cewa fiye da mutane dari takwas aka kashe a sakamakon tarzomar da suka danganci sakamakon zabe a Nigeria. Tun kuma ba yau ba ake samun riginginmu tsakanin Musulmi da Kirista. Shin yaya ne za'a fahimci juna tsakanin Musulmi da Kirista a mutunta juna a zauna lafiya a Nigeria? Domin a kara fahimtar juna da kuma amsa wadannan tambayoyi da wasu tambayoyin, filin sai Bango Ya Tsage ya gaitayo Imam Mohammed Nurain Ashafa da Pastor James Wovel Wuye na cibiyar wanzar da zaman lafiya tsakanin addinan Nigeria.

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG