Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ilimin Addini Tare Da na Zamani na Daukaka Al'umma


Baba-Ali Sale
Baba-Ali Sale

Baba-Ali Sale, matashi daga jihar Borno, wanda ya kammala karatun digirin na farko a fannin "Industrial Engineering" a kasar Turkiyya, ya ce haduwa da mutane daga ko ina a fadin duniya ya kara masa ilimi, da sannin cewar ilimi shine hanya daya da matasa zasu iya bada tasu gudunmawa wajen cigaban kasa.

Ya kara da cewar yana da yakinin duk matashin da yake da ilimin addini kana ya hada da na zamani, zaka ga cewar mu'amalar sa ta banbanta da ta sauran jama'a.

Don sauraron hirar mu da matashin sai a biyomu.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:35 0:00

  • 16x9 Image

    Yusuf Harande

    Yusuf Aliyu Harande, dan jarida da ke aiki da Sashen Hausa na Muryar Amurka (VOA). Yana da kwarewa a fannoni da dama, da suka hada da shafukan yanar gizo, talabijin, bincike, rubutu da hotuna. Dan asalin kauyen Hiliya ne daga karamar Hukumar Tambuwar a jihar Sakkwato.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG