No media source currently available
Nuhu Toro wanda shi ne babban sakataren kungiyar kwadago ta TUC, ya shaidawa Muryar Amurka cewa ba janye yajin aikin suka yi ba, sararawa suka yi don duba sabon tayin da aka mu su.