Hukumomin jamhuriyar Nijar, sunyi kakawsar suka gameda bakar dabi'ar nan da al'ummar duniya ke tunanin ta kaw daga cikin al'amuran yau da kullume dake wakana yanzu haka a kasar Libiya.
Ita ce cinikin bayi da ke kasancewa abin kumya mafi girma da ya wakana a ban kasa a kusan karni 2 da suka shude.
Wannan ko, yazo ne, bayan wadansu majigi dake hitowa daga kasar Libiya suna nuna ana cinikin bayi bakaken fata yan kasashen Africa a wannan kasar da yaki ya daidaita.
Ibrahim Yakuba shine Ministan harakokin wajje na jamhuriyar Nijar :
Gameda wannan lamarin, shugaban kasa ya umurce mu da mu tuntubi sauran kasashen Africa, domin a taron hadin guywa na Tarayar Turai da kungiyar hadin kan Africa a saka wannan zancen a sahun gaba inji minista Ibrahim Yakuba.
Ga Haruna Mamman Bako Da Karin bayani 3'36
Facebook Forum