Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gaishe-Gaishen Kirsimeti Daga 'Yan Afrika Mazauna Kasashen Ketare- Kashi Na Biyu-Disamba, 25, 2024


Adon wutar Kirsimeti
Adon wutar Kirsimeti

Shiri na musamman da ya ba ‘yan Afrika mazauna Amurka da wadansu kasashen duniya maza da mata damar sada zumunci yayinda ake bukuwan kirsimeti a fadin duniya.

Saurari kashi na biyu na shirin:

Gaishe-Gaishen Kirsimeti Daga 'Yan Afrika Mazauna Kasashen Ketare- Kashi Na Biyu
please wait

No media source currently available

0:00 0:23:22 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG