Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Faran Tsando Ya Mamaye Gonaki Da Gidaje


A kasar Nijar, farin tsando sun mamaye gonaki dama gidajen jama’a. wani abinda tsofaffi ke cewa basu taba ganin abu mai kama da wannan ba tuni aka fara adduo’i, domin neman saukin wanna lamari.

Faran tsandon kanyi dandazo a gonakai da gidaje da dukkan inda wutan lantarki ke kunne, har ma dai an kai yanzu haka garuruwa kamar birnin Kwani kusan kowane gida akan kashe wutan lantarki dake waje.

Wani dattijo mai shekaru saba’in da ukku a duniya, yace shi dai bait aba ganin irin wannan lamari ba mai cike da ban mamaki ba.

Ya kara da cewa ma gabatan su sun basu labarin wani lokaci can da aka samu bala’in fara kamara wanna ko kuma ya dara wannan wanda ake kira dan dango.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:30 0:00

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG