Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Shin Donald Trump Ko Kamala Harris Za Su Cigaba Da Dokar Inshorar Lafiya Ta ACA?

TASKAR VOA: Shin Donald Trump Ko Kamala Harris Za Su Cigaba Da Dokar Inshorar Lafiya Ta ACA?
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:34 0:00

babu cikakkiyar masaniya a game da makomar wannan doka idan Amurkan ta samu sabo ko sabuwar shugaba. Daga kwamitin neman zaben Kamala Harris zuwa na Donal Trump, babu daya da ya fitar da cikakken bayani a game da tsarinsu kan dokar ta ACA, sai dai masu kada kuri’a, sun zuba ido su gani.

XS
SM
MD
LG