Washington D.C. —
'Yan kasar Ukraine sama da dubu 100 ne suke gudun hijira a Amurka, karkashin wani shirin kasa da kasa da Amurkar take jagoranta na tallafawa Ukraine da Rasha ta mamaye da yaki.
Shirin na wannan mako, ya duba yadda wasu 'yan kasar ta Ukraine suke rayuwa a Amurka bayan da suka baro kasarsu ta asali sanadiyyar yakin da ya barke.