WASHINGTON, DC —
Idan kuna biye da mu, shirin Domin Iyali yana bibiya ne kan batun cin zarafin iyali da kuma rashin mutunta juna tsakanin ma’aurata. Bakin da muka gayyato domin musayar miyau sun hada da Muhammad Hadi Musa mai ilimin halayyar dan adam kuma kwararre a fannin harkokin iyali, da Barrista Amina Umar Hussain sakatariyar kungiyar lauyoyi mata ta duniya reshen jihar Kano, da kuma Mal Abdulra'uf Magidanci kuma mai kula da lamura.
Barrista Amina tana bayyani a kan masababin wannan lamari lokaci ya kwace mana. Inda kuma zamu tashi ke nan yau.
Saurari tattaunawar da Mahmud Ibrahim Kwari ya jagoranta:
Facebook Forum