Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Ana Zargin Magidanci Da Bata 'Ya'yansa Kanana-Kashi Na Biyu


Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu

Idan kuna biye damu shirin Domin Iyali ya bakunci Rigasa, Layin Mallam Bello dake garin Kaduna inda wata mace ke neman taimakon al'umma da masu hali baiwa musamman kungiyar lauyoyi mata da kungiyoyin kare hakkin kananan yara domin neman hakinta da na 'ya'yanta da tace mahaifinsu ya lalata. Ka ci gaban bayanin nata a hirarta da shirin Domin Iyali.

Saurari cikakken shirin:

An Zargi mahaifi da lalata 'ya'yansa mata PT2-10:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:30 0:00


  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG