Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Abinda Al'umma Ke Son Gwamnati Ta Yi Na Inganta Rayuwar Iyali a 2022, Janairu, 06, 2022


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

A wannan shirin da ya kasance na farko a shekara ta 2022, Mun nemi jin ra'ayin al'umma a Najeriya da Nijar, kan ayyukan da su ke son ganin gwamnati ta maida hankali a kai da za su inganta rayuwar iyali da ci gaban kasa.

Saurari cikakken shirin:

DOMIN IYALI: Gurorin Al'umma a Shekara Ta 2022-10:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:02 0:00


  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG