Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A Jihar Kano An Haramta Hawan Babu A Cikin Makarantu Bayan Karfe 6 Na Yamma


A man ride on motor cycle through a flooded street following a heavy downpour in Lagos, Nigeria, July 11, 2011
A man ride on motor cycle through a flooded street following a heavy downpour in Lagos, Nigeria, July 11, 2011

Gwamnatin jihar Kano ta fito da wata doka, da ta hana shiga da babura cikin makarantu gaba da sakandire daga karfe 6 na yamma a daukacin ilahin cikin jihar. Wasu dalibai sunyi koke dangane da haka, suna gani kamar wanna cin zarafi ne da kuma hanyar muzguda muse ne kawai.

Sun kuma yi nuni da cewar ai mafi akasarin hare haren da ake kaiwa ana kais u ne da motoci ba Babura ba don haka bai kamata ace su dena shiga ko ina da baburansu ba.

Kana kuma sunyi korafi dan gane da yadda ake chaje su, idan zasu shiga wasu ginanuwa a cikin makaranta, wanda sai an bude jakunkunansu kami a basu izinin shiga. Wadannan daliban su bukaci gwamnati, da ta duba wannan abun takuma kawo hanya mafi sauki ga ilahirin al’uma baki daya.

please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:03:11 0:00
Shiga Kai Tsaye

  • 16x9 Image

    Yusuf Harande

    Yusuf Aliyu Harande, dan jarida da ke aiki da Sashen Hausa na Muryar Amurka (VOA). Yana da kwarewa a fannoni da dama, da suka hada da shafukan yanar gizo, talabijin, bincike, rubutu da hotuna. Dan asalin kauyen Hiliya ne daga karamar Hukumar Tambuwar a jihar Sakkwato.

XS
SM
MD
LG