Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Dogaro Da Kai Shine Abin Yi Ga Matasa


Nazifi Kada Mawakin Kannywood
Nazifi Kada Mawakin Kannywood

A shirnmu na nishadi a yau, Nazifi Kada wanda aka fi sani da yariman mawakan Birgade, ya ce harkar waka ta bashi damar isar da sakonninsa ga al’uma mussamam ta masana'antar Kannywood.

Ya ce baya ga harkar fim da waka yana da wata sana'ar, domin a cewarsa lokaci yayi da matasa zasu tashi tsaye kan kafafunsu domin su zamo masu dogaro da kai yana mai cewa dogaro da kai shine kasancewa mutun na gari.

Saboda haka yace ya zama wajibi matasa sun tashi tsaye domin neman sana’o’in yin domin boko baya hana kowon sana’a, idan kana da mota ka saye dokin ka ka daure.

Ya ce babban burinsa shi ne yayi fice a cikin al'ummarsa ta hanyar sana'arsa , kuma ya samu alfanu da dama ta sanadiyar waka, waka ta yi dukkanin abinda dan Adam ke buka.

please wait

No media source currently available

0:00 0:05:27 0:00

XS
SM
MD
LG