Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DA DANGARI: Tarihin Garin Tarne Da Ke Jihar Maradin Nijar, Janairu 14, 2023


Bandiagara, Mali
Bandiagara, Mali

Shirin Da Dangari na farko a wannan sabuwar shekarar ta 2023 ya yada zango a garin Tarne, a yankin Maradin jamhuriyar Nijar, inda mai garin Tarne ya bada dan takaitaccen tarihin garin kamar yadda zaku ji a hirar da Mansur Sani ya yi da shi.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

DA DANGARI: Tarihin Garin Tarne Da Ke Jihar Maradin Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:48 0:00
XS
SM
MD
LG