Sarkin garin Aloshi Alhaji Muhammad Agye Usman, wanda shi ne Basaraken garin na 18, ya bada dan takaitaccen tarihin garin inda ya bayyana cewa garin ya shahara a harkar noma da kiwo.
Alhaji Agye ya kuma ce babbar matsalar da suke fuskanta ita ce ta tabarbarewar harkokin tsaro.
Saurari cikakken shirin wanda Sadiq Abbas ya gabatar.