Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

CIKI DA GASKIYA: Ci Gaban Tattaunawa Da Wasu Jami’an Hukumar Gyaran Hali Kan Karancin Albashi, Yuli 15, 2024


Sarfilu Hashim Gumel
Sarfilu Hashim Gumel

Shirin Ciki Da Gaskiya na wannan makon ya tattauna akan korafin da wasu jami’an hukumar gyaran hali suka yi, inda suka ce suna rayuwa hannu baka hannu kwarya saboda rashin adalci da ingancin albashi, idan aka kwatanta da sauran jami’ai masu sanya kayan sarki.

Sai dai wani jami’in hukumar ya maida martini, inda ya ce jami’an basu fahimci abubuwa da yawa ba.

Saurari cikakken shirin da Sarfilu Hashim Gumel ya gabatar:

CIKI DA GASKIYA: Ci Gaban Tattaunawa Da Wasu Jami’an Hukumar Gyaran Hali Kan Karancin Albashi, Yuli 15, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:33 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG