No media source currently available
Matasa kiristoci a Nijar ‘yan darikar Evangilika sun gudanar da babban taronsu na kasa na shekara-shekara a birnin Yamai. Matasan sun tattauna kan mahimman batutuwan da suka shafi kasa da ma rayuwar matasa.