Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Batun Kara Farashin Man Fetur Jita-jita ce Kawai


Shugaba Buhari bai bada umurnin kara farashin man fetur ba.
Shugaba Buhari bai bada umurnin kara farashin man fetur ba.

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bakin shugaban kamfanin NNPC bata da shirin kara farashin man fetur haka ma 'yan kasuwa basu da wannan nufin yau ko gobe

Gwamnatin Buhari ta bakin shugaban kamfanin mai na Najeriya, NNPC, yacebabu wani shirin kara farashin man fetur yau ko gobe domin gwamnati bata bashi wannan shawara ba.

Babbna daraktan NNP Alhaji Maikanti Baru yace kafofin yada labarai dake ciga da yada labarin jita jita ce kawai su keyi. Ya kira jama'a kada su tada hankalinsu domin gwamnati ta tanadi mai a rumbunta. Kazalika ta kuma tanadi dalar Amurka ma masu shigo da mai domin zage masu wuyar samaun kudaden waje.

Daraktan watsa labarai na kungiyar masu sayarda man fetur Alhaji Yahaya Suleiman yace maganar gwamnati ko 'yan kasuwa sukara kudin mai jita jita ce. Watakila ta samo asali ne daga karin da aka yiwa farashin kerozin ne. Shi ma wannan ya faru ne domin farashinsa ya hau a kasuwar duniya. Amma fetur na nan yadda yake.

Ga rahoton Umar Faruk Musa da karin bayani.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:51 0:00
Shiga Kai Tsaye

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:03:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:02:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Malam Bello Abba Yakasai masani kan harkokin noma ya yi karin haske akan matsalar tsaro ga manoma da hanyoyin magance wannan matsala
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 0:04:20 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG