Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bangaren Zartaswar Najeriya Na Kokarin Canza Shugabancin Majalisar Dattawa


Shugaban Najeriya Muhammad Buhari da Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Dr. Bukola Saraki
Shugaban Najeriya Muhammad Buhari da Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Dr. Bukola Saraki

Shin a tsarin dimokradiya bangaren zartaswa nada hurumin gurfanar da shugabannin majalisaun dokokin gaban shari'a akan yadda majalisun suka zabesu?

Ministan Sahari'ar Najeriya Barrister Malami ya shigar da karar shugaban majalisar dattawan Najeriya Bukola Saraki da mataimakinsa yana zarginsu da sauya dokokin zaben majalisar.

Majalisar dattawan ta bukaci ministan shari'ar Abubakar Malami da ya bayyana gabanta saboda karar da ya shigar yana zargin shugaban majalisar Dr Bukola Saraki da Mataimakinsa Ike Ekweremadu da laifin sauya dokokin zabensu.

Ga cikakken bayani.

please wait

No media source currently available

0:00 0:10:16 0:00

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG