Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bana-Bakwai


Bana Bakwai
Bana Bakwai

A shirinmu na bana-bakwai a wannan mako ma mun ji ta bakin wasu matasa inda suka bayyana mana sabbin kalmomin su

Idan matashi ya ce abokina yau sajant aka yi mana ana nufin tuwo aka dafa a gida da daddare kenan.

Idan kuwa wani na magana a tsakanin su har kaji wani ya ce wuta ce! ma’ana yayi karya kenan, ko a ce baka gane mu banr ne!, shima mutum yayi karya kenan

Idan kuwa aka hango 'yan mata na tafiya kuma ana son a ankarar da aboki sai a ce mutumina duba side ka gani! ko ace hadari gabas! watau ga wasu 'yan mata nan tafe.

Saurari shirin a nan...Dandalinvoa.com

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG