Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bam Ya Tashi a Gombe Yanzun Nan


Bom a Najeriya (File Photo)
Bom a Najeriya (File Photo)

Wani bam ya tashi yanzu da maraicen nan a garin Gombe dake Jihar Gombe, kuma akwai rahotannin cewa mutane da dama sun mutu.

Bam din ya tashi a wata unguwa mai suna Arawa a cikin Gombe. A kamo www.dandalinvoa.com yanzun nan domin jin bayanai a tattaunawar da zamuyi da mutanen Gombe.

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG